KannywoodNews

“Ya”yan Jaruman Kannywood da suka kai munzalin Aure da zaku iya zuwa neman Auren su

Advertising

Tafiya dai ta Lula! Wasu “yayan Jaruman Kannywood kenan da suka kai munzalin Aure sannan zaku iya zuwa neman Auren su.

Advertising

A cikin “ya”yan Jaruman sun hada:

Iman Sani Danja : “ya ga jarumi kuma mawaki kuma dai “ya ga tsohuwar jarumar Kannywood Mansura Isah.

Fatima Ali Nuhu : Daga jin sunan ma ha sai anyi bayani ba.

Advertising

Ameera: “ya take ga fitacciyar jarumar Kannywood dinnan wato Umma Shehu.

Haka dai da yawayawan su,ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button