Uncategorized

Yanzu Yanzu Maryam Booth Tayiwa Naziru Sarkin Waka Wankin Babban Bargo Rigima Ta Koma Sabuwa

Advertising

A wata wallafa da tayi a shafinta na Instagram, Booth ta saka bidiyon wani malami yana wa’azi a kan mutanen da ke haihuwar yara da yawa alhalin basu da hanyar shigowar kudi a duk wata don kula da su.

Advertising

A kasan bidiyon, ta rubuta cewa tana jira abawa malamin amsa shima kamar yadda aka yiwa abokiyar sana’arta, Nafisa Abdullahi, wacce dama tun farko ita ce ta fara kalubalantar iyayen da ke tura yara almajiranci.

ta kuma bayyana cewa kafin su su fada malamai ne suka fara fadi amma shi Naziru kullun burinsa shine ya zagi yan fim

“Don Allah Ina jiran abawa malam answer shima. Ko dai dama mata kawai za ka iya mayarwa martani? Dan Allah ku tayani fassara masa don na tabbata yana bukatar haka.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button