Kannywood

Yanzu Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Batun Karin Auren Mawaki Umar M Shareef Sati Mai Zuwa 

Advertising

Tofa ku dai ji gaskiyar maganar karin Auren mawaki Umar m shareef tareda Murnar cika shekara 10 da aure

Advertising

Hakika wannan mawakin ba karamin namijin kokari yayi ba saboda yadda yanzu ga samari nan da yawa a gari suna da halin yin aure amma sunki yi yayinda shi kuwa tun yanada kuruciyarsa yake da wannan damar kuma ya moreta gashi ya dauki wannan shekaru masu yawa sayin aure.

A yadda wannan mawakin yake rayuwarsa da kuma yadda yanayin jikinsa yake babu wanda zaiyi masa kallon cewa ya dauki wannan shekarun dayin aure alhalin kuma ya dade dayin aure wannan ba karamin abin alfahari bane agareshi wanda kuma ya kamata a tayashi murna da kuma farin ciki akan wannan namijin kokari da kuma yadda yayi amfani da damarsa

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button