KannywoodMusicNewsUncategorized

Yan ta adda sun shiga hannu wannan kisane ya dace dasu shiga kaga wani rashin imani da sukai

Advertising

Yadda aka nasarar kama miya gun yan ta adda wanda suke adda bar mutane ako da yaushe wannan zamu iya cewa babbar nasara ce domin duk inda aka kama yan ta adda sai dai idan baza’ayi musu hukunci ba amma dai an san an kamasu.

Advertising

A wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi munga yadda wasu maharba suka bayyana yadda sukai nasara akan wasu yan ta adda wani abun mamaki ma harda mace acikin wanda suke fafutikar kamo yan ta adda domin azo ayi musu hukunci.

Dan haka yanzu muna tafe da wannan fai fan bidiyan wanda zamu saka muku shi ku kallah domin kuga yadda wanta mata ta bayyana cewa tashiga harkar farau tane a kungiyar mafarau ta domin ta kama yan ta adda du abun namiji yayi iya zata

A yanzu haka zaku iya kallan wannan fai fan bidiyan a’inda akai wani katan rubutu kudanna inda aka saka FULL VIDEO muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka dan haka kuci gana da kasan cewa damu ako da yau she.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button