KannywoodNews

Yadda saurayi ya turawa ango bidiyan tsaraicin tsohuwar budurwar wai sabo da…

Advertising

Yadda wani mutum yasa aka fasa auran budurwar sa sabo da sakin wani bidiyan tsaraicin ta bayan ana tsaka da shagalin daurin auran ta lamarin da ya jawo akai watsi da auran.

Advertising

Bayan an nunawa ango wasu hotunan amaryar ita da tsohon saurayin ta nada kafin ta tashiyin aure bayan ango yaga wanna abun kau tsaye yace a dakatar da shinye shiryan aure.

Matsala domin yafasa auran, haka nasan zaku so kuji menene yasa tsohon saurayin ta yayi mata wannan abun, to abun da yafaru shine sujima suna soyayya ko muce sheke ayar su tare.

Sai kawai lokaci daya sai yaji tace masa ita aure zatayi ta dai na ai kata abun da suke yi na al’fasha sai saurayin nata yace to amma idan ana saura sati daya kafin aure ta kai masa ziyara dakin sa.

Advertising

Ita kuma bayan sunyi haka kawai sai tayi kunnan uwar shegu da abun da maganar da sukuyi hakan ne ma yasa shi kuma tsohon saurayin nata kawai yaturawa wanda zata aure wani sako acikin memori ango yaga ana shar holiya da wacca zai aura haka ne yasa yace yafasa auran nata.

kunji abun da yafarau dan haka yam mata da samari sai kuyi hattara domin dai yanzu kusan kowa ne man dama yake domin yaga ya tozar ta abokin zaman sa sabo da yanzu amana tayi karanci ba kamar abaya ba.A wani labarin na da ban zaku ji yadda wani malami yace ka iya ganin farjin budurwar ka kafin ka aure ta ku kuran ta kana sai ku kalli fai fan bidiyanShehin malamin nan nazifi alkarmayi yayi magana wanda ta biyo a cikin karatunsa inda yace ya Hallata idan Saurayi yazo neman aure budurwa ta bude Farjinta yagani gudun kar aje a dawo.Amma malam yae malam yace a’a kada ayi hakan abari sai idan anyi aure sai suje can suyi abinsu amma gaskiya magana dundarin nasin haka ya fada.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button