Uncategorized
Trending

Yadda aka sace wa Sheikh Aminu Daurawa waya a wajan daurin aure 

Advertising

User Rating: 3.15 ( 2 votes)

Kai wannan abin baƙin ciki da yawa yake yanzu malaman ma ba’a bari ba wajen wannan dauke dauken da ake yi na wayoyin mutane har makamai suma ba’a bar su a baya ba saida aka bisu aka sake musu wayoyin da suke amfani dasu a wajen daurin aure

Advertising

Malamin shine wanda ya bayar da wannan labarin inda yace sunje wajen wani daurin aure a garin Kano wanda wasu mutane suka zo Domin su gaishe dasu wanda daga baya suka laluba wayoyin su ai kuwa wayoyi sulace dauke mu inda suka nemi wannan yara suka rasa wanda abin ya daure musu kai

A gaskiya ya kamata a takawa wa’yannan mutanen birki saboda yadda abun kullum yake karuwa wanda wasu ma sai sun raba mutum da ransa sannan kuma su kwace abinda yake hannunsa

Malam Aminu Daurawa malamine mai son wasa da dariya domin yace idan ba’a yin haka to karatun zai yi wahalar shiga zuciyoyin al’umma wanda yace yanzu akwai tunani a zuciyoyin al’umma wanda indai ba’a wasa ana dariya to zai yi wahala ana fahimtar inda aka dosa acikin laratuttuka

Advertising

Yanzu dai a takaice shikkenan wayat malam ta tafi kuma babu ranar dawowa wanda da bakinsa yace yama hakura da wannan wayar gaba daya

Malam aminu saira ya gaza akwai rashin mutunta talaka acikin shirin sa mai suna labarina mutane da yawa sun an kare da ana cewa talaka mutunci acikin shirin inda wani natashi mai suna, (Aboki logas) yai nagana a shafin sa na tiktok akan hakan yana mai cewa.

“kalubale gare mu yan uwa masu kallan fimdin labarina wannan fimdin yana kalu balantar rayiwar talaka musamman abun naziru yake yi wato naziru m ahmad kamar yadda matashin yafada idan ya kara da cewa idan kuka duba akwai wasu kalmomi da akai amfani dasu da wasu sina sinai dan zagin talaka”

“Inda ya kara da cewa akwai wata mummunan kalma da naziru yayi amfani da ita yake cewa Allah kara bamu da ne man alfarma a wajan karamin mutum”

Wannan matashi wanda ake masa lakabi da Aboki lagos akan manhajar tiktok yayi nagan ganu da yawa acikin wani fai fan audio acikin wani bidiyan hoto mai motsi wanda a Yanzu haka muna tafe da wannan fai fan bidiyan da muke magana akan sa zaku iya saurara domin jin ko me yada baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button