KannywoodMusicNewsUncategorized

Wasu Jaruman Kannywood Kenan da Suka Ziyarci Kasa me tsarki a wannan Shekarar

Advertising

Kamar dai yadda muka saba kawo muku sharhi ko kuma tsokaci akan Jaruman Kannywood,a yau shirin namu yayi duba ne ga watan Ramadan wato watan Ibada domin kuwa a cikin wannan watan da muka kusa fara bankwana dashi ne suka kai ziyara kasa mai tsarki,wasu tuni sun dawo,yayin da wasu kuma suna can domin gudanar da aikin Umrah a kasar ta Saudiyya.

Advertising

Ga kadan daga cikin jerin gwanon jaruman da kuma hotunan su abun sha’awa 👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button