KannywoodNews

Wani Sabon Salon Daukar Hoto da Jaruma Maryambooth Tayi Ya Jawo Mata Kananan Maganganu

Advertising

Wani Sabon Salon Daukar Hoto da Jaruma Maryambooth Tayi Ya Jawo Mata Kananan Maganganu

Advertising

Jarumar Maryambooth ta wallafa wasu sabbin Hotuna a Shafin ta na Instagram wanda take kwance acikin tukunyar wanka na murnar Sabuwar Shekara.Bayan wallafar hotunan ne wasu daga cikin Mabiyanta sukaita Cece kuce akan bayyanar hotunan inda kowa yaketa tofa albarkacin bakinsu, sai dai har yanzu jarumar bata furta komai ba akan hakanKalli hotunan daga Shafin nata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button