Uncategorized

Wani mafarauci ya kashe wani har lahira yace ya dauka tsuntsune shiga kaji chakwakiya

Advertising

Advertising

Indai mutum yana darling zaiji abu buwa kala daban daban wasu suka dariya wasu kuma su baka haushi wasu kuma su baka mamaki tofa akan haka ake ta tafiya yan ku kuran ta labarin nan bashi da yawa kuji menene yafaru.

Mafarauci ya ba da labarin yadda ya kwashe sama da shekaru shida yana farauta da bindigar ahi. Ya kara da cewa, “A ranar da na mayar da hankali na shi ne in harbe tsuntsun saboda ban lura cewa wani yana kusa da tsuntsun ba.

Advertising

Wannan shine ai nihin abun da yafaru da wannan baushe da kuma wanda kwanan sa yakare aka harbe shi har lahira muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu.

Da sanyin safiyar yau ne, kafar yada labarai ta BBC Pidgin ta rawaito cewa rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani mafarauci mai suna Muhammadu Basiru dan shekara talatin da biyu (32) bisa zargin kashe wani a lokacin da yake kokarin harbin wani tsuntsu a daji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button