KannywoodNews

Video Da Ya Fara Zubarwa Sadiya Kabala Mutunci Tana Sumbatar Wani Saurayi 

Advertising

Wani bidiyon sadiya kabala ya bayyana tana sumbatar wani saurayi wanda hakan yayi silar zubewar mutuncinta.

Advertising

Babbar jarumar kannywood Sadiya Kabala mun samu wani hoton bidiyo da ta saka a dandalin sada zumunta tare da wani matashi yana sumbantarsa, sakin wannan bidiyon ya yadu a shafukan sada zumunta cikin kankanin lokaci.

Idan ka kalli wannan hoton da ke sama da kyau za ka ga cewa tabbas ita ce ta sumbantar wannan saurayi kuma mutane sun yi mamakin ganin ta na aikata wannan mugun hali a bainar jama’a.

Dalilin wannan bidiyon shine ta rasa masoya da yawa wasu kuma suna cin zarafinta.

Advertising

Bamu samu damar kawo muku wannan bidiyo ba sai hotuna amma ana samunsu a YouTube channel zamu kawo muku shi ku kalla a kasa domin tantance ingancin rahoton mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button