KannywoodNews

Ummi Rahab Matar Lilin Baba Ta Samu Ciki Yanzu Kalli Video….

Advertising

Yanzu Yanzu Anyi Ca Akan Jarumar Kannywood Ummi Rahab Matar Lilin Baba Bisa Sakin Wasu Hotuna Datayi a Shafin Ta Na Yanar Gizo.

Advertising

Ba Komai Ne Ya Haddasa Wannan CeCe Kuce Ba Face Jama’a Sun Fara Tunanin Jaruma Ummi Rahab Tana Dauke da Juna Biyu.

Inda Har Wasu Ma Sun Fara Yiwa Ummi Rahab Addu’a Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata Ala Ya Sauke Ta Lafiya Kuma Allah Ya’kai Mu Lokacin Suna Muzo Musha Shagalin Suna Lafiya.

Wannan Kenan Shine Abunda Ya’faru da Ummi Rahab Dai Bayan Ta Saki Wannan Hotuna Nata Wanda Suka Bayyana Cewa Tanada Juna Biyu.

Advertising

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gidan Labarai Mai Albarka Na` Edunonz.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button