KannywoodNews

Tsofaffin Jaruman Kannywood da Suka bar Fim Sukayi Aure Fiye da Shekara 10 Har Yau basu dawo Harkar ba.

Advertising

Masha’Allah Allah Kara bada Zaman Kalli Wasu Tsofaffin Jaruman Kannywood da Suka bar Fim Sukayi Aure Fiye da Shekara 10 Har Yau basu dawo Harkar ba.

Advertising

Kamar dai yadda Muka Saba wannan tasha tana Kawo maku labaraine kan abubuwa da suka Shafi Fitattun Jarumai a Masana’antar shirya Finafinan Hausa Wanda a Yau kuma Munzo maku da wasu Tsofaffin Jaruman Kannywood mata, wanda da Suka bar Harkar Fim Sukayi Aure Fiye da Shekaru goma Har Yau Suna dakin Mazajen su basu dawo ba Harkar Fim ba.

Ga Jerin Hotunan su da Sunayen su nan Kamar Haka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button