KannywoodNews

Tirkashi Kalli Yadda Hamisu breaker Yasha da Kyar daga Hannun Mata Saboda Soyayyarsa a wurin Shagalin biki da aka gayyace sh

Advertising

Tirkashi Kalli Yadda Hamisu breaker Yasha da Kyar daga Hannun Mata Saboda Soyayyarsa a wurin Shagalin biki da aka gayyace shi.

Advertising

Fitaccen Mawakin nan hamisu sa’id Yusuf da akafi sani da hamisu breaker ya fita da kyar a wurin wasu mata a yayin da yake gudanar wani wasa da aka gayyace shi.

Hamisu breaker yana daya daga cikin manyan Mawakan Kannywood da Suka yi fice tundai bayan wakar sa ta jaruma.

Ga vedion nan wanda tashar amo hausa ta wallafa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button