KannywoodMusicNews

Shiga kaga yadda za’a kashe abdul jabbar yanzu ga abun da koto tace shiga nan

Advertising

Alhamdullah labari da dumi duninsa Yanzu Yanzu nan Kotu ta tabbatar da Kalaman batanci da Abduljabbar Yayi ga Ma’aiki SAW Acikin Karatunsa Shine ya Kirkire su da Kansa Domin babu su a Littafin da Yake Magana.Mai sharia Ustaz Ibrahim Sarki Yola na kotun Musulunci ta Kano, ya ce kotu ta tabbatar da cewar kalaman batanci da Malam Abduljabbar ya yi ga ma’aiki SAW a cikin karatunsa shi ne ya kirkira su da kansa domin shaidu da hujjojin kotu sun tabbatar da cewa babu su a cikin litattafan da yake fada, kotun ta ce a iya shaidun da ta ji Malam Abduljabbar ya yi kalamun ne kawai dan cin mutumcin manzo SAW.

Advertising

Kamar dai yadda kuka sani wannan shara’a am dade anayinta wanda har malamai aka tara suka tattauna da malam Abduljabbar domin ya nuna acikin littafinsa maganar batanci daya fada akan annabi Mohammad SAW amma ya kasa.

Hakan yasa yanzu da akaci gaba da bincike kotu ta tabbatar da cewa duk wannan Kalaman batanci da malamin yayi babu acikin littafinsa da yake magana, kuci gaba da bibiyar mu a wannan shafi domin jin yadda zata kasance.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button