KannywoodNews

Masha’Allah Mawaki Kawu dan Sarki Ya Mallaki Sabuwar Mota

Advertising

Fitaccen Mawakin nan a Masana’antar Kannywood kawu dan sarki wanda wakokin sa sun shahara matuka musamman ma Wakar sa ta ingallo wacce itace tayi fice fiye da sauran wakokin sa da yayi.

Advertising

Mawakin ya wallafa hakan ne a shafinsa na sada zumunta, sauran abokan Sana’ar sa sun tayashi murna sa fatan Allah sa Alkhairi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button