KannywoodNews

Masha’Allah Jaruman Kannywood Kenan da Suka Aurar da Yayansu a wannan Shekara ta 2022

Advertising

Masha’Allah Jaruman Kannywood Kenan da Suka Aurar da Yayansu a wannan Shekara ta 2022.

Advertising

Wannan sune jerin Jaruman Kannywood da suka Aurar da Yayansu acikin wannan Shekara ta 2022 daga cikin su zakuga harda Tsohuwar Jarumar Kannywood watau maryam Mushakka wacce yanzu bama kowa ya santa ba Kasancewar ta jima da barin Masana’antar ta Kannywood.

Daga wani bangren kuma zakuga diyar babban mawakin Siyasar nan wanda Allah yayi mashi rasuwa a farkon Shekarar nan Sanadiyyar ciwon daji.

Muna Addu’a Allah ya basu zaman lafia ameen wanda kuma aka rasa Allah yaji kansu da rahama Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button