KannywoodNews

Masha Allah; Yar Jaririyar Nura M Inuwa Tafara Yanzu A…

Advertising

Masha Allah Yar’ Fitaccen Mawakin Nan Wato Nura M Inuwa I’ta Ma Tafara Rera Waka Ne Sannan Kuma Yar Jaririyar da Matar Sa Ta Haifa Masa Tayi Wayo.

Advertising

Fitaccen Mawakin Nan Wanda Kukafi Sani’da Nura M Inuwa Yanzu Haka dai Yar’sa Wato Yar Jaririyar Sa Tafara Wayo Inda Zamu’ Iya’ Cewa Ta Samu Kulawa Matuka.

Tabbas Muma Muna Masu Yiwa Wannan Jariri Mai Suna Farha Addu’a Akan Allah Uban’giji Yaraya ta Kuma Allah Yasan’ya ta a Hanya Ma dai dai ciya.

Sannan Kuma Karamar Yar’Sa Tana son Waka Sosai Domin Kuwa an Saki Wani Bidiyon Ta Yadda Take ta Rera Wakar ta Cikin Farin Ciki.

Advertising

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Wakar da Yar Mawaki Nura M Inuwa Take Son’yi Sannan Kuma Da Yar Jaririyar Sa Farha.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na” Edunoz.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button