KannywoodNews

Maryam Yahaya ta gama shiga bakin duniya,saboda rawar datayi a gidan galar Dubai .

Advertising

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta shiga bakin duniya sakamakon rawar tazubar datayi a kasar Dubai (UAE)

Advertising

Sai dai ganin hakan keda wuya masoyan ta sukayi mata ca musamman ma a shafin ta na TikTok da kuma tashoshin YouTube.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

wannan video yajawo cece kuce wajen mutane akan abunda ta aikata a dubai allah wadaran naka ya lalace ameen barkanku da zuwa wannan shafin namu na mixdept.com

AdvertisingLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button