KannywoodMusicNews

Maganin Kara girman nono da marin ruwan Ni’ima Domin masu iyali

Advertising

Maganin Kara girman nono da marin ruwan Ni’ima Domin masu iyali

Advertising

Ko Kasn Tsawon Lokacin Da Yakamata Ka Dauka Kana Jima’i Da Matarka?:

Wani abu da yawanmu maza bamu gane ba shi ne yawan lokacin da ya kamata kayi akan matarka a yayi gudanar da jim’i da ita.

Duk da yake babu wani bincike daya tabbatar da hakikanin tsawon lokacin da magidanci zai tsawita akan matarsa ma’ana yana jima’i da ita, sai dai kuma binciken ya tabbatar da cewa mafi karancin lokacin da namiji zaiyi yana jima’i shi ne daga mintuna 3 zuwa 7, duk bamijin da ya kasa daukar wannan lokacin yana saduwa da matarsa to tabbas yanada matsalar daya kamata yaga likita.

Advertising

Haka zalika mintuna 7 zuwa 13 sune yawan tsawon da idan namiji yayi a lokacin saduwa bai takurawa matarsaba shi ma baj jigata kansa ba, kamar yadda bincike ya nuna. Kamar yadda nazarin ya kara tabbatar da cewa mintuna 10 zuwa 30 akan mace ana jima’i da ita lokuta ne da suka wuce hankali ga maza masu irin wannan jimawan akan matansu. Sai dai wadannan tsawon lokatan basu hada da lokutan wasannin motsa sha’awa ba, ana lissafin lokutan ne daga lokacin da shi maigida ya shigar da azzakarin mashigar.

Babban abunda ya kamata maza magidanta su kuma fahimta anan shine, ba wai ana nufin cewa dole ne sai maza sun dauki tsawon wadannan lokutan akan matansu ba, ko kuma su takaita kamar yadda kamar yadda binciken ya nuna ba, abun da ya kamata maza su fahinta shine ana bukatar kowani magidanci ya iya fahimtar tsawon lokacin da matarsa take iya samu gamsuwa a jima’ince.

Akwai wasu matan a cikin mintuna biyu kacal sun biya bukata, akwai matan da a lokutan wasannin motsa sha’awa ma sun kawo, kamar yadda ake samun wasu matan muddin ba an dauki sama da sa’a guda ko rabin sa’a ana gurzarsu ba basusan ma anayi ba.

Masana sun bada shawaran cewa, ko wani magidanci dole ne ya fahimci matarsa sosai a jima’ince ta haka ne kawai zai iya gamsar da ita na babu cuta babu cutarwa. Ganin shi gamsar da mace a yayin jima’i dole ne akan dukkannin wani magidanci

Ga mazan da suke yin shaye shaye kamin suyi jima’i suna iya fuskantar Matsalolin ko dai a kamin tsufan su ko bayan tsufan su.

Ita mace ba wai tsawon lokacin da aka dauka akanta shine ke sata gamsuwa ba. Kawai magidanci yayi kokarin gano abubuwan da suke saurin da sauƙin gamsar da matarsa.

Wasa da ita ne ko kuma saduwa da ita ke sata gamsuwa da wuri. A saduwa da ita dinma a wani yanayin kwanciyar jima’i take samun gamsuwa. Waɗanan sune abubuwan da maigida zai gano amma bawai sai yayi shaye shaye ba domin gamsar da matarsa.

Sai dai babu laifi lokaci zuwa lokaci namiji ya sha maganin da zai kara masa lafiya gaba ko karin Kuzari, amma kada kuma ya zame masa idan bai sha wani abun da ya saba sha ba bazai iya gamsar da matarsa ba.

MAGANIN SA GIRMAN NONO 👙.

Duk matar data ke son jan hankalin mijinta to ga hadin dazata riqayi akai akai tanasha.

yana tada komadar fata,sannan nonon ki yaqara girma yaciko amma ba irin wawan girman nanba, hadin shine.

zuma.

2 garin gero.

3 cukwui.

4 madara peak.

sai ki hade su waje daya tareda cukwui a dakashi sai azuba madara ariqa sha.

zaki sha mamaki da izinin allah.

═─✿ HADIN SABUWAR AMARYA ═─✿

_~yanada kyau kowace budurwa tasani kafin amarcewarta akwai abubuwa da yakamata tasani wanda zata yisu tin kafin lkc ya kure._

_kowane mutum mace ko namiji yanada abu 2 wato sanyi da km basir wanda dama manzan allah (s,a,w)yace mafi yawan chutar datake damun mutane sanyi ne mu assasinta dan haka zamuyi bayanin magani kala 3_

1- sanyi ko wane iri

2- basir kowane kala

3- karin ni,ima mai dawwama

—asamu tafarnuwa ko yajinta kimanin gwangwani daya sannan asamu na,a na,a itama dakakkiya ko busasshiya gwargwadan tafarnuwa sannan asamu kanin fari kamar na naira 100 sannan asamu rai dore busasshen ganye ckn hannu daya sannan asamu jijiyar zogale kimanin gindi uku manya danya ko busasshiya sai a hadasu guri guda idan da wani abu danye acikin abinda muka ambata sai a hadasu duk a guri guda ayi musu dakan laushi sosai bayan andaka sai araba gida 2 daidai da daidai daya rabin za a samu zuma mai kyau adadin yanda akaga zatasha kan garin maganin sai a chakuda adinga sha da daddare kawaishima babban chokali daya, sannan daya rabin maganin sai a sami ruwan zamzam shima yanda zai sha kan garin maganin sai a zuba a kwalba adinga shansa da asuba kafin aci komai babban chokali 3 ayi har zuwa kwana 7_

_2⃣— asamu garin fulasko mai kyau sannan asami dabino kamar gwangwani 2 sannan asami sassaken mangwaro ko garin sassaken kamar cikin chokali 7 sai asami ararrabi da hannu dukkansu chokali daya sai asamu tukunya mai kyau a tafasasu alokaci daya za,a iya sanya mazaikwaila bari 2 sabida asha a dadin rai._”

_za a dinga sha sau daya arana cikin babban chokali 7 wasu yana sasu turoso to sai asha a lokacin da ake zaune a gida wasu km suna sha jika lfy_

mazaikwaila yanda ake bukata ganyen zugale danye mai dan yawa sanna kaninfari misalin cikin babban chukali uku sannan bagaruwa yanda ake bukata sannan asami nonan rakumi wato chikui da dan dama za a iya sashi yafi komai yawa za a iya sashi daidai misali sai a hadasu guri daya adaka ko amarkada a blander sannan asami muzubi a ajjiye ana shan cokali daya da safe…._

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button