KannywoodNews

Ko Yanzu Na Jera Da Budurwa Saina Fita Kyau – Martanin Fati Mohd Bayan An Kirata da Tsohuwa

Advertising

Martanin fati muhammad tsohuwar jarumar kannywood dangane da masu cewa ita tsohuwa ce, yayin data mayar musu da martanin cewa ko yanzu muka jera da budurwaka saina fita kyau.

Advertising

Tsohuwar Jarumar cikin shirin Fina Finan hausa ta kungiyar fati muhammad ta saki wasu zafafan photunan ta na sallah.

Yayin da wadannan photunan nata suka rikita masoyanta matuka domin tsabar wankan data dauka cikin wannan sallah.

Fati dai tsohuwar jarumar ta mayarwa da masu cewa har yanzu ita fa tsohuwa ce martani cikin wannan mako daya gabata.

Advertising

Hakika wadannan photuna na sallah da fati muhammad ta saki sunyi matukar kayarwa da masoyanta a wannan mako.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button