KannywoodMusicNewsUncategorized

Keken da aka ƙi sayar wa Naira Miliyan 40 a Saudiyya

Advertising

Mutumin nan ɗan asalin jihar Plateau, Aliyu Abdullahi Obobo, wanda ya je kasar Saudiyya akan Keke ya ce, an nemi ya sayar da Kekensa Naira Miliyan 40 a can ƙasar ya ƙi sayarwa.

Advertising

Aliyu Abdullahi Abobo, ya bayyana hakan ne, a zantwarsa da gidan rediyon Dala a ranar Alhamis

shi a gidan tarihi na Najeriya, shi yasa ya ƙi sayar wa a can Saudiyya, kuma ko kyauta ne zai iya bayar wa a Najeriyar, domin ‘yan yara masu tasowa su amfana da tarihin.

Sai dai wasu na ganin hakan da yayi kamar rashin rabo ne kawai,amma ai yayi kasassaba.

Advertising

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button