KannywoodMusicNewsUncategorized

Kalli Jaruman Kannywood Mata 28 da Gemu,Shin wacce tafi kyau dashi kuwa?

Advertising

A shirin namu na yau munyi muku wani kalace na jerin Jaruman Kannywood Mata har guda 28 tare da Gemu.

Advertising

Cikin Jaruman sun hada da;

  1. Ummi Rahab
  2. Aisha Izzar So
  3. Fati Washa
  4. Maryam Yahaya
  5. Hadiza Gabon da dai sauran su.

Shin a cikin Jaruman muna son kuyi mana comment da jarumar datafi yin kyau tare da Gemu din,Akafta!

Kuci gaba da kasancewa da shafin nan namu mai Albarka domin samun labarai da dumidumin su.

Advertising

Mungode!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button