KannywoodMusicNews

Kalli Bidiyon Yadda Uwargida Tai Kukan Kura ta Buga Mijinta da Kasa a Filin Daurin Auren Matarsa ta biyu

Advertising

Kalli Bidiyon Yadda Uwargida Tai Kukan Kura ta Buga Mijinta da Kasa a Filin Daurin Auren Matarsa ta biyu.

Advertising

Kamar dai yadda aka sani indai magana ce akan kishi mata suna iya Aikata komai domin su hana Mijinsu ya kara masu Kishiya.

Uwargidan tayi kokarin nuna ita k da miji don haka ta dare cinyarsa ta zauna domin su dauki hoto, inda hakan bai yiwa angon dadi ba har ta kai ya tureta. Wannan ya fusata uwargidar wacce ta fadi a kasa warwas, kuma a kokarinta da tashi daga faduwar da ta yi sai ta bige amarya bisa kuskure.

An tattaro cewa a lokacin da dangin amaryar suka far mata, sai da suka yayyaga mata riga. Wannan bidirin dai duk ya faru ne a garin Minna, babbar birnin jihar Neja. A bidiyon wanda ke yawo yanzu a shafukan soshiyal midiya, an gano inda aka shake shi kansa angon.

Advertising

Kalli bidiyon Yadda abin ya faru anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button