KannywoodNews

Kalaman malamin addini sun haddasa rigima tsakanin malaman darika D 

Advertising

Yadda kalaman wani malami suka haddasa fada tsakanin malamin addinin Dana izala.

Advertising

Wani Shahararren malamin addinin musulunci ya furta wasu zanukanshi dangane da maulidi wayenda suka haddasa wuta rigima tsakanin malaman darika Dana Izala.

Daman dai yana daga ladubban da’awa iya lankwasa harshe dayin kalamai masu tashi koda kuwa ga kafiri.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button