Kannywood

Jarumar kannywood Fati Muhammad anyi wata tattaunawa da ita ba wacce taja hankali 

Advertising

Jarumar kannywood Fati Muhammad anyi wata tattaunawa da ita ba wacce taja hankali

Advertising

Wannan jarumar duk wanda yasan ta shekarun baya da suka wuce yasan cewa tana da ra’ayin siyasa sosai shi yasa gaba daya ta ajjiye wannan harkar ta Film ta koma bangaren siyasa domin anan ne ta samu abinda bata samu a cikin sana’ar film ba koma ace tana kan samu domin har yanzu a harkar siyasar atiku Abubakar babu wata mace wacce yake ji da ita kamar wannan jarumar

Kuma ba wani abu bane wanda yaja mata wannan abin ba illa kawai gogewa da take dashi sannan kuma wannan jarumar tana da mu’amala da jama’a wanda kunsan indai Kanada wannan a wajen ɗan siyasa zaka kamashi a hannu

Acikin wannan hirar da akayi da ita ta kasance babu wani abuda ta mayar da hankali akansa illa wannan zabe wanda za’ayi a Nigeria inda tace babban fatan ta shine kawai Atiku yaci zabe

Advertising

Wannan maganar ta bawa wasu mamaki wasu kuwa ko kadan basuji komai dokin sunsan yadda fati Muhammad take da Atiku Abubakar a duk lokacin daya fito takara suna daga cikin masu bashi gudummawa mai ƙarfi wajen ganin ya lashe zabe

Sai dai wannan karan babu wanda yasan me wa’yannan mutanen suka tanada dan ganin sun ci zabe me zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button