Uncategorized

Innalillahi Yanzu Yanzu Gobara Ta Kama Babban Shagon Kasuwanci A Jihar Kano Subahanallah

Advertising

Sabon labari daya riske mu a halin yanzu yadda gobara ta kama a Vava furniture’s dake kwaryar cikin birnin jihar kano kusa da gidan radio nasara dake jihar kano.

Advertising

Da yammacin yau laraba wata gobara ta kama cikin wani babban store, da ake gudanar da kasuwancin jewallary, kamar irin atamfofi, shaddodi, yadi, takalma, kayan kwalliya da sauran su

.

Yayin da gobarar ta kama ba’a rasa rayi ko daya ba, saidai anyi asarar dunbin dukiya mai tarin yawan gaske a cikin babban shagon sakamakon gobarar data kama cikin shagon dake kusa da nasara radio.

Advertising

Wannan babban al’amarin daya faru mutane da dama sunkai dauki domin taimakawa al’ummar shagon domin ganin sun taimakawa rayuwar su, a wannan lokaci sakamakon gobarar data kama shagon a wannan lokaci.

Hukumar kula da gobara ta jihar kano wato fire service sunkai agajin gaggawa shagon yayin da abin yake kan faruwa domin ganin sun kubutar da al’ummar a wannan lokaci domin taimakon rayuwar al’ummar.

Anyi nasarar kashe gobarar sakamakon agajin gaggawar da al’ummar suka kai a lokacin hadi da hukumar taimakon kashe gobara ta jihar kano wato fire service kamar yadda shafin Janzakitv, ya samu labarin daga wani bawan allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button