KannywoodMusicNewsUncategorized

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Dalibin Jami’ar Yan Sanda Dake Wudil Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Hadarin Mota Allah Ya gafarta Masa

Advertising

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Dalibin Jami’ar Yan Sanda Dake Wudil Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Hadarin Mota Allah Ya gafarta Masa

Advertising

Allahu Akbar Dalibin Jami’ar Yan Sanda dake Wudil a jahar Kano mai suna C/ASP Muslim Ladan Ahmad ya rasa ransa sanadin hadarin mota a hanyar Sokoto.

An yi masa shaidar halin kirki a mu’amala da mutane kuma yana da hali mai kyau na kawo gyara a aikin dan sanda idan ya gama makarantar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button