KannywoodMusic

Innalillahi Wainna Ilaihi Raji’Un, Bidiyon Yadda Wani Gurgu Yake Fama’da…. 

Advertising

Allahu Akbar Kabiran, Dole Ne Wannan Bawan Allah Yasaka Kuka Sosai da Sosai Bisa Irin Halin Rayuwar dayake Ciki Abun Tausayi Yadda Yake Rayuwar Sa Babu Kafa Sannan Bayada Hannu Lafiyayyu.

Advertising

An Saki Bidiyon Wani Mutun Wanda Yake Fama’da Wata Kalar Cuta Ko Kuma Muce Rashin Lafiya Wanda Hakan Yayi Sanadiyar Wannan Bawan Allah Koda Rubutu Zaiyi Sai dai Yayi da Hannun Sa Guda Biyu Lokaci Daya Saboda Hannun Ma ba Normal Suke Ba.

Dole Ne Inka ga yadda Wannan Mutun Ke Famada Rashin Lafiya da kuma Yadda Yake Gudanar da Rayuwar Sa dole Ka Tausaya Masa Matuka Sosai da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Bawan Allah Ke Famada Wata Rashin Lafiya Mai Ban Mamaki muna Rokon Allah Ubangiji Subuhanahu Wata’ala yabasa Lafiya.

Advertising

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci Na’ mixdept.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button