KannywoodNews

Ina Gaskiyar Wannan Labarin Da Aka Bayar A Kan Mawaki Rarara? 

Advertising

Shi dai Dauda Kahutu da aka fi sani da Rarara dan Jihar Katsina ne, wanda sunansa ya yi shura daga lokacin da aka fara harkokin siyasa a 1999. An ce almajiranta ta kawo shi Kano, ga shi nan ya zage shugabannin Kano, kuma ba mai taka masa burki a cikin ‘yan gari. 

Advertising

An ce Rarara ya ci mutuncin Tsohon Gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya kira shi da “DUN

Sannan ya ci mutuncin tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya siffanta shi da halittar biri “TSULA”


Sai Kuma yanzu an wayi gari ya ci mutuncin Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, inda ya kira shi da “SINQE” mai sankame kudin al’umma.

Advertising

A cikin wadannan shugabanni da wannan mawaki ya zage babu wanda bai taimake shi ba, a dalilinsu ya samu arziki, ya saka musu da butulci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button