Kannywood

Idanuwan murja yayi kama dana Harijan mace cewar masoyanta na tiktok 

Advertising

Yanzu dai an sako wannan jarumar jarumar a gaba an hanata katabus wajen ganin duk wani abu nata sai an mushe bayan kuma wasu abubuwan da ake fada ba haka bane amma kuma da yake mutane ba’a iya musu sai sun tofa albarkacin bakinsu akan abin

Advertising

Wannan karandai masoyan murja kunya sonzo da wani abu wanda ba’a saba jiba domin wannan maganar koda a wajen yan bariki tayi tsauri domin yadda suka fadi maganar kai tsaye sun manta maganar zata iya zuwa inda bada zato sun zaci a iya tiktok kawai za’a tattauna wannan maganar

Maganar bata wani bawatwa murja raiba domin a lokacin da take mayar da martani baaga wata alama a ranta ba wacce take nuna cewa ai wannan jarumar taji bakin cikin wannan maganar saboda kawai haka take shegu tsainannu sunyi mini sharri wasu sunce idanuwana suna kama dana Harijan mace kuma karya kuke kawai shine martanin da wannan jarumar ta bayar

A zahirin gaskiya wannan magana tayi tsauri banda wa’yanda suka fadi maganar nan basu da daraja ya akai suka gane irin idanuwan harijar mace banda dai yanzu zamani ya chanja akan gane abubuwa da dama koda kuwa mutum wannan abin ba bangare shi bane yakan samu ilmi ko yayane akai Allah ya kayuta

Advertising
  • Babu wani wanda ya dauki wannan a matsayin babban abu saboda ansan ita kanta murjar na kanwar lasa bace dai-dai take da wa’yanda suka fadi wannan maganar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button