KannywoodMusicNews

Idan har Kana da number wayata, Kuma kaje ka baiwa wani ba tare da sanina ba idan Mutum ya kira yace daga gare ka ya samu, Toh dakai dashi duka Zanyi blocking dinku – Inji Nafisat Abdullahi.

Advertising

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi tayi gargadi ga wanda suke da number wayarta kuma suke dauka su bawa wasu ba tare da sanin taba, to idan har waccan daka ba lambar wayar tata ya kira ta sannan kuma yace a wurin ka ya samu toh dakai da waccan din duk zatayi blocking dinku.

Jarumar dai ta wallafa hakan ne a shafinta na twitter wanda muna tunanin hakan ya matukar bata mata rai, domin da ganin alamu hakan ya faru da ita ne kuma bataji dadin hakan ba, wannan dai shine rubutun da jarumar ta wallafa a shafin nata kamar haka.

Shin masu karatu ko meye dalilin Jarumar data fadi hakan?

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button