KannywoodNews

Haba wannan wacca irin rayuwa ce yara kanana asirin su yatonu shiga kagani

Advertising

Rayiwa kenan iyaye sai mun tashi da addu’a akan yaram mu masu tasowa domin wannan yana iya jawowa dangi halaka babba sabo da iyaye yaran ku da kuke ganin Allah ya baku sune a matsayin kiwo.

Advertising

Wani fefen bidiyo ne ya bayyana na wasu mazauna kauye,an nuna su inda suke rungumar juna hade da lasar bakin junan su a jikin wani ginin kasa wanda hakan ne ya tabbatar mana da a kauye lamarin ya faru.

Yara ne har guda uku PDP wadanda suke da Kananan shekaru, Bidiyon yayi matukar jawo magana a dandalin na Tiktok, Muna addu’ar Allah ya shirya su,ya yaye musu irin halin don Albarkacin Annabi.bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, akan wannan shafin namu mai al’barka na (Arewadrop) muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button