KannywoodNews

Gwanin sha’awa! Kalli yadda Jamila Nagudu take cashewa tare da yaranta 2 

Advertising

Fitacciyar jarumar Kannywood Jamila Nagudu ta bayyana a cikin wani fefen Bidiyo tare da yaranta suna rawa cikin nishadi, jarumar idan baku manta ba tana daya daga cikin jaruman Kannywood da suka bada gudunmawar wajen ganin masana’antar ta kafu,tabbas baza’a taba mantawa da ita ba.

Advertising

Bayan bullar bidiyon da yaronta ya wallafa a dandalin nan na Tiktok ya samu makallata sama da dubu 300 cikin kankanin lokaci,tabbas bidiyon ya burge mutane duba da irin fadin Albarkacin bakunan mutane da sukeyi.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button