Hausa NewsNews

Gaskiya magana akan mutuwar jarumar Kannywood momee gwambe shiga nan…

Advertising

Wannan shine gaskiyar magana akan mutuwar jarumar Kannywood Mome gwambe shin wai menene yasa mutane suke irin wannan ne a rayiwa gaskiya akwai matsala babba idan ba’a gyara ba.

Advertising

To dafarko dai wani zai ce mome gwambe ta mutu ne ko kuma tana raye to magana ta gaskiya zamu fada muku yadda ai nihin me yake faruwa a wannan shafin namu a yanzu haka.

Wannan shafin mai suna arewadrop.com mun kirkire shine domin warwa rewa mutane gaskiyar wani abu idan ya taso a yau ne muka fara karo da wani shafi yayi rahoto akan mome gwambe ta mutu.

Kuma ba gaskiya bane mome gwambe tana raye sabo da haka ne yasa mukai sauri muka kawo muku gaskiyar magana akan wancan labarin da ake ya dawa cewar jarumar ta mutu to ba gaskiya bane tana raye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button