KannywoodNews

Gaskiya ana ta addacin shiga kaga wannan rashin imanin kisane ya dace su shiga nan

Advertising

Gaskiya ana abun da aka ga dama a wannan kasar ta Nigerian sabo da abun da yasa mukai wannan maganar shine wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi ba wani kasur gumin dan ta adda mai suna bello turji.Yana wata magana abun sai ya bamu mamaki sosai da sosai sabo da irin magan ganun da yake fada idan kukaji abun da yake cewa sai kadau ka babu wasu shuwa ga banni a wannan kasar tamu musamman arewa.Sannan kuma wani abu guda daya alokacin da mukaji labarin cewa za’a chanza kudin nijeriya jama’a da yawa sunyi zatan za’a kama yan ta adda ta wannan hanyar sai daga baya aka gane kusan dan yan siyasa akai hakan.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button