Kannywood

Garzali Miko Yasaki Wani Sabon Bidiyon Sa Tareda Dan Jaririn Sa Yanzu… 

Advertising

Masha Allah; Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Garzali Miko Yasaki Wani Gajeren Bidiyon Sa Tareda Dan Jaririn Sa.

Advertising

Masha Allah Fitaccen Jarumin Kannywood Wato Garzali Miko Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Matar Sa da Kuma Dan Jaririn Su Tabbas Wannan Hotuna Sunyi Matukar Kyau Sosai.

Garzali Miko Ya Bayyana Wani Hoton Sa Cikin Farin Ciki Matuka Sosai Da Sosai Babu Shakka Sunyi Matukar Kyau Kana Kuma Jama’a Sunyi Matukar Yiwa Yaron Nan Addu’a Akan Allah Yaraya Wannan Dan Nasa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Yadda Jarumin Kannywood Kuma Mawaki Wato Garzali Miko Yasaki Wasu Zafafan Hotunan Sa Tareda Dan Beby Sa Muna Fatan Allah Yaraya.

Advertising

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na`Mixdept.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button