Hausa SongsKannywoodNewsScholarshipVideos

Fitattun Jaruman Kannywood 3 Wanda ba kowa yasan cewa Malaman Makaranta bane

Advertising

Wasu Fitattun Jaruman Kannywood wanda mafi yawancin Masoyan su da masu kallon Finafinan su basu san cewa malaman Makaranta bane ba.

Advertising

Kamar jaruma Hadiza wacce ta kasance yar asalin kasar Gabon amma kafin shigowar Masana’antar Kannywood tayi koyarwa, hakazalika shima jarumi Kabiru na kwango ya kasance malamain Makaranta kuma ya bayyana hakan a wata hira da yayi a bbc hausa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button