KannywoodNews

Duk Kudinka Wallahi Idan Baka Da Kyau Ba Zan Iya Auren Ka Ba, Inji Moofy Mai Fassara Finafinan Algaita

Advertising

Jaridar Rariya ta ruwaito yadda fitacciyar mawakiyar gambarar nan kuma Mai fassarar finafinai indiya izuwa harshen hausa watau (Moofy) Ta bayyana cewa Duk kudin mutum indai baya da kyau to bazata iya Aurenshi ba

Advertising

Ta kuma da cewa Zan iya Auran talaka kyakkyawa mu zauna cikin mutunta juna, ladabi, so da kuma kauna har abada, yafi min salama da kwanciyar hankali

Shin Kuna ganin cewa Abinda wannan mawakiya ta fada gaskiya ne har zuciya kodai kawai dai ta fada son ranta ne kasancewar a wannan zamani da muke ciki wasu daga cikin mata sunfi son abin duniya ba wai kyawun namiji ko wani abu nashi ba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button