KannywoodNews

Dan abun da karai na shiga kaga yadda be guwa take wula kan ta zaki

Advertising

MenuAREWA DROPSearch for Home/World NewsWorld NewsDan abun da karai na shiga kaga yadda be guwa take wula kan ta zakiPhoto of arewadrop arewadrop3 days ago0 1 minute readYadda be guwa take wa manyan namin jeji kisam mum muke kamar yadda zamu saka muku wannan bidiyan ku gani sabo da ance gani ya koriji akan wasu abu buwa da yawa.Za kuga yadda beguwa take chin karan ta babu babba ka a tsakiyar daji kuma acikin manyan namun jeji masu hadari kamar su zaki, kuraye, damisa, maciji da sai sauran su.Akwai wanda suke ganin cewa ai babu dabbar da zatafi karfin zaki indai acikin jeji ne to ya kama ta ku kalli wannan bidiyan tabbas shi zaki acikin dawa sarki ne sabo da Al’barka da Annabi muhammad S.A.W ya saka masa.

Advertising

Duk wani dabba da zai yi fito na fito da zaki tofa gaskiya ba karamin girma ne dashi ba ko kuma wata bai wa da Allah ya yuwa wannan abu kamar dai be guwa wanda jikin ta duk kaya ne.Shine ma yasa take cutar su zaki da damisa da maciji da dai sauran Dabbobi masu chin naman yan uwan su indai kaga an cinye be guwa tofa wanda yaci din yasha kaya kafin nan Ga FULL VIDEO.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button