KannywoodNews

Da mukullin Aljanna a hannun mutane yake da mun shiga wuta cewar Hauwa waraka

Advertising

Hauwa waraka fitacciyar jarumar Kannywood da taga jiya kuma taga yau,kamar yadda ta bayyanawa BBC Hausa a shirin Daga Bakin Mai Ita, jarumar ta bayyana cewa tun kafin tayi wayo ta fara yin fim haka dai tun tana fitowa a kananun finafinai har ta kai ga matsayin manyan finafinai.

Advertising

Hauwa waraka din ta kara da cewa da ace mutane ne suke bada Aljanna da bazasu taba shiga ba,domin wasu sun sha kiranta da makamashin Jahannama.

Kamar yadda ta fada,ga bidiyon anan kasa:

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button