Hausa SongsKannywoodMusicNewsScholarshipUncategorizedVideos

Ban Kashe Aure naba don Na Shiga Fim Wannan Shine Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina

Advertising

Ban Kashe Aure naba don Na Shiga Fim Wannan Shine Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina

Advertising

@Hausamini ta ruwaito Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa.

Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Cikakken Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji.

Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daban.

Advertising

Mun Kawo Muju Hirar Da Akayi Da Ita. Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button