KannywoodMusicNewsUncategorized

Ayyiriri! Yadda aka gudanar da bikin Lukman na shirin LABARINA series tare da Amaryar sa Amina

Advertising

An ɗaura auran Lukman na cikin shirin Labarina da Amarya sa Amina yau a garin Potiskum ta jihar Yobe.

Advertising

Idan baku manta ba ko a kwanakin baya mun kawo muku labarin yadda soyayya tayi nisa a tsakanin Lukman din da Ummi Karama dukan su jarumai a cikin shirin LABARINA.

Sai dai kwatsam akaji cewa an daura Auren sa da Amina ba Ummi din ba.

Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya da kuma zuri’a dayyiba.

Advertising

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin sa.

Ga kadan daga hotunan da aka dauka a wajen Daurin Auren tare da Amaryar tasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button