Uncategorized

Asirin ta yatonu iya wannan kawai babbar masifa ce wanka a wajan boka shiga nan

Advertising

Duk abun da wannan labarin ya kunsa idan kace kayi bincike zaka gane gaskiya ne domin ita ai kata al’fashi babu kyau a ko wanna irin lokaci ace wai mace baki da aiki sai zuwa wajan boka ku kuran ta kuji abu buwa masu amfani.Akallah cikin sati guda na sami makamantan wadannan tambayoyin guda takwas, Wanda tambayoyi 6 sun fito ne daga Maza, 2 kuma daga Mata.Amma intattara adadin irinsu zan daga farkon shekara zuwa yau toh wallahi nima bansan adadinsu ba irin wadannan tambayoyin.

Advertising

Ko shakka babu duk wanda ya dosoka da irin wannan tambayar toh alamace ta mutum yana da tsoron Allah.Yana matukar tsoron Allah, yana kuma tsoron saɓamasa, domin wanda ke bin son zuciya bazai ma taɓa tunanin neman shawara ko mafita ba, abunda kurum zuciyarsa ta basa shi yake yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button