KannywoodNews

Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa.

Advertising

Allahu Akbar Ya rasu Awa daya bayan ya canza Hotonsa ba Facebook Sanadiyyar Hadarin Mota, Allah ya gafarta masa.

Advertising

Godan jaridar Rariya Hausa Sun ruwaito cewa Allah yayiwa Malami Sirajo na gidan guruza dake kofar dindi rasuwa Sanadiyyar Hadarin mota abakin gidan alu kyalla.

Kafin rasuwar sa ya canza hotonsa na kafar sada Zumunta na Facebook ana awa daya kafin ya rasu, Zaayi jana’izarsa da karfe 4:30 pm na yamma a kofar dindi.

Muna masa Addu’a Allah yaji kanshi da rahama muma idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button