Kannywood

Allah Sarki Kalli Bidiyon Auren Yar Autar Marigayiya Jaruma Amina Garba 

Advertising

Jaruma amina garba wacce akafi sani da mama dumba fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood wacce Allah yayi mata rasuwa shekaru da dama da suka wuce.T

Advertising

An daura auren Yar Autar ta wacce ta mutu ta bari ta rasu a lokacinda yarinyar tana yar karama da haihuwa kuma itace auta acikin jerin yayanta, an hango Fuskokin wasu Jaruman Kannywood da Suka halarci wannN biki kamar irin jaruma saratu Gidado.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button