KannywoodNews

Allah Sarki Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Advertising

Allah Sarki Jaruma Hafsat Shehu ta Kara Wani Auren A Karo Na biyu tun bayan Rasuwar Mijinta.

Advertising

Tsohuwar matar Marigayi Ahmad s Nuhu wato hafsat Shehu wacce tun daga lokacin da Allah yayiwa mijin nata rasuwa ba’a karajin tayi zancen aureba sai yanzu daya cika shekara goma sha biyar da rasuwa kodai sai yanzu tabad jimamin rashin masa Allah ne dai kawai ya sani ko kuma wani abin take nufi.

A yanzu ta kara wani auren a karo na biyu bayan mutuwar Mijin ta.

Ku kalli vedion anan

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button