KannywoodMusicNews

Alhamdullih Hamisu Breaker Yakai Kudin Auran Fatima Yar Gidan Ali Nuhu

Advertising

Jin Aure Shamsu dan Iya da yar jarumin kannywood Fatima Ali Nuhu ya tada kura a kafar sada zumunta.

Advertising

Kaman yadda kuka sani ba yanzu ne farau ba wajen jin jita jitan hada Auren Fatima Ali Nuhu ba da wasu jaruman a Kannywood.

A kwanan baya an taba yada wata jita-jita Fatima Ali Nuhu zata Auri Hamisu Breaker, Inda daga baya mahaifinta Ali Nuhu yay magana akan cewar basu da wata alaka, ma’ana babu wani abu tsakaninsu.

. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)ya ce: ‘Idan mutum ya mutu danginsa suka shagaltu da jana’izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin. Lokacin da aka gama binne sa, mutane suka dawo gida, mala’iku 2, Munkar da Nakeer (Mala’iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa. Amma kyakkyawan mutumin nan zai ce, ‘Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kadai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah ‘. Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, ‘Ni ne Alkur’ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baƙin ciki ba. ‘

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button