KannywoodMusicNewsUncategorized

A Karshe dai Saura Kadan Su Mr442 su Shaki Iskan Yanci domin An Samu Maslaha ga Shara’ar.

Advertising

Kamar dai yadda aka sani a Watan daya gabata ne aka kama fitaccen mawakin gambarar nan me suna Mubarak bala wanda akafi sani da Mr442 tare Abokinsa Ola of Kano.

Advertising

An kamasu ne a dalilin yin takardun bogi na shaidar Zama dan kasar niger wanda sukayi ta haramtacciyar hanya, an bayyana cewa Zasuyi amfani da takardun ne domin shiga kasar turai wanda kuma hakarsu bata cimma ruwa ba.

A karshe dai an tisa Keyar su izuwa gidan yarin kasar ta Niger wanda kuma har yay dai ba’a yanke masu Hukunci ba.

A wata faifan bidiyon da Mawaki Aminu J town ya wallafa a Shafin sa na Tiktok ya bayyana Hanyar daya kamata Abi domin kawo maslaha ga lamarin nasu, gadai Cikakkiyar Bidiyon daya wallafa nan kamar haka.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button